Janar Idris Bello Danbazau, tsohon hafsan sojin Najeriya kan harin Matele

Sauti 03:32
Wasu dakarun rundunar sojin Najeriya.
Wasu dakarun rundunar sojin Najeriya. Reuters

Yan Najeriya na cigaba da bayyana takaicin su da kazamin harin da kungiyar book haram ta kai sansanin sojin Najeriya dake Matele a Jihar Barno, wanda yayi sanadiyar hallaka sojoji da dama.Wasu Yan kasar sun bukaci gudanar da bincike kan hari da kuma irin makaman da sojin Najeriya ke da shi, wasu na zargin gwamnati da sakaci, yayin da wasu ke neman mayar da harin siyasa.Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Janar Idris Bello Danbazau, tsohon hafsan sojin Najeriya akan harin.