Al'adun Gargajiya

Karin bayani akan yadda aka gudanar da bukukuwan Mauludi na Haihuwar Annabi Muhammad Sallalahu Alaihi Wa Sallam

Sauti 10:01
Daya daga cikin hotunan gudanar da bikin Maulidi a garin Abuja Najeriya.
Daya daga cikin hotunan gudanar da bikin Maulidi a garin Abuja Najeriya. Vanguard.ng

Shirin Al'adunmu na Gargajiya na wannan makon ya yi nazari kan bukukuwan murnar zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad Sallalahu Alaihi Wa Sallam, Asali da kuma yadda ake gudanar da wannan biki.