Isa ga babban shafi
Wasanni

Taron karrama bikin 'yan wasan Najeriya daga fannoni daban-daban a jihar Kano

Sauti 10:04
Filin wasa na Sani Abacha dake jihar Kano.
Filin wasa na Sani Abacha dake jihar Kano. Nairaland Forum
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokaci yayi nazari karon wani taron karrama 'yan wasan Najeriya da suka yi fice a fannonin wasannin da suke yi daban-daban.Shirin ya tattauna kan dalilin shirya taron irinsa na farko, da wasu batutuwa da ke zama kalubale ga al'amuran wasanni.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.