Al'adun Gargajiya

Zamani na tasiri wajen sauya tsarin abincin gargajiyar Hausawa da sauran Kabilu

Sauti 10:24
Daya daga cikin nau'ikan abincin gargajiya a kasar Hausa.
Daya daga cikin nau'ikan abincin gargajiya a kasar Hausa. Pulse.ng

Shirin Al'adun Gargajiya na wannan makon ya nazarci wani rahoto da masana suka fitar kan, yadda sauyawar zamani ke tasiri wajen canza tsari ko yanayin abincin Hausawa.