Najeriya

Hazo da kura na ci gaba da mamaye arewacin Najeriya sakamakon sanyin hunturu

Yadda kura ke tashi a lokacin hunturu a kasashen Africa
Yadda kura ke tashi a lokacin hunturu a kasashen Africa @Chad Official Page

A Nigeria rahotanni daga wasu sassan arewacin kasar na nuna bayyanar iskan bazara mai hazo da kura, iskar da masana ke dangantawa da chanjin yanayi.Wakilinmu Shehu Saulawa ya duba alakar wannan iska da batun na chanjin yanayi da kuma yadda wannan iskan ta shafi tattalin arziki, lafiya da ma muhallin Bil-Adama, ga kuma rahoton sa.

Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI