Bakonmu a Yau

Muhammadu Magaji Sakataren tsare-tsare na kungiyar manoman Najeriya kan taron manoman Yankin Arewa maso Gabashin kasar

Wallafawa ranar:

Kungiyar manoma reshen Yankin Arewa maso Gabashin Najeriya tare da hadin gwiwar jami’an kula da aikin noma na Jihohi da gwamnatin tarayya, sun gudanar da taro garin Damaturu domin nazari kan harkar noma a Yankin.Taron ya mayar da hankali kan ci gaba da kuma matsalolin da manoman Yankin suka fuskanta a wannan shekara, sai kuma hanyoyin magance su.Nura Ado Suleiman ya tattauna da Sakataren tsare tsaren kungiyar manoman kasar da ya fito daga yankin, Alh Muhammad Magaji.

Wani manomin shinkafa a garin Dabua, da ke jihar Bauchi, a Arewa maso Gabashin Najeriya.
Wani manomin shinkafa a garin Dabua, da ke jihar Bauchi, a Arewa maso Gabashin Najeriya. REUTERS/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi