Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Manoma na tafka asarar kashi 30 cikin 100 na hatsin da suke nomawa a shekara

Sauti 18:56
Wata manomiyar gyada a yankin arewa maso gabashin Najeriya.
Wata manomiyar gyada a yankin arewa maso gabashin Najeriya. REUTERS/Estelle Shirbon
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin a wannan makon, ya duba bangaren ajiya da adana amfanin gona dangin hatsi, bangaren da wasu alkallumma daga hukumomi ke cewa yawacin manoma na tafka asara na lalacewar akalla kashi 30 cikin 100, na hatsin da suke nomawa duk shekara, dalilin barna daga kwari ko tsutsa watannin farko bayan girbi.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.