Isa ga babban shafi
Najeriya

Yakin neman zaben Najeriya na bana bai yi armashi kamar na bara ba

Taron wasu 'yan Najeriya da ke kokarin kada kuri'unsu a zaben shekarar 2011. 19/4/2011.
Taron wasu 'yan Najeriya da ke kokarin kada kuri'unsu a zaben shekarar 2011. 19/4/2011. REUTERS/Afolabi Sotunde
Zubin rubutu: Nura Ado Suleiman
Minti 4

Yayin da ya rage kasa da wata guda a gudanar da babban zabe a Tarayyar Najeriya, hada-hadar yakin neman zabe a kasar sun ja da baya, babu armashi kamar yadda aka saba gani a zabukan da suka gabata.Wakilin mu na Kaduna, Aminu Sani Sado ya yi nazari kan lamarin tare da hada rahoto akai.

Talla

Yakin neman zaben Najeriya na bana bai yi armashi kamar na bara ba

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.