Isa ga babban shafi
Najeriya

Maharba za su fafata da Boko Haram a Borno

Maharban sun ce sun sadaukar da rayukansu domin yaki da Boko Haram
Maharban sun ce sun sadaukar da rayukansu domin yaki da Boko Haram Reuters/archives
Zubin rubutu: Abdurrahman Gambo Ahmad | Bilyaminu Yusuf
1 min

Yayin da mayakan Boko Haram ke zafafa hare-hare a gabar tafkin Chadi, gwamnatin jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya, ta kaddamar wata sabuwar rundunar tsaro da ta kunshi ‘Yan Banga da mafarauta 500 da za su shiga yaki don bada ta su gudun-mawar. Kuna iya latsa hoton labarin domin sauraren cikakken rahoton da wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya aiko mana daga birnin Maiduguri.

Talla

Maharba za su fafata da Boko Haram a Borno

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.