Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Rashin tsaro ya tilastawa wasu makiyayan Najeriya da Nijar tserewa zuwa Chadi

Sauti 20:26
Wani makiyayi a tarayyar Najeriya.
Wani makiyayi a tarayyar Najeriya. AFP
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin Muhllinka Rayuwarka na wannan makon ya mayar da hankali kan yadda matsalolin tsaro suka tilastawa makiyayan Jamhuriyar Nijar da ma wasu daga Najeriya tserewa zuwa kasar Chadi. Shirin ya kuma leka jihar Jigawa a Najeriya, don jin halin da kungiyar mata manoma ke ciki dangane da samun tallafin gwamnati.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.