Isa ga babban shafi
Wasanni

Yadda gasar tseren gudun yada kanin wani ta gudana a birnin Lagos

Sauti 10:07
Wasu masu tseren gudun yada kanin wani a birnin Lagos.
Wasu masu tseren gudun yada kanin wani a birnin Lagos. The Nation
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokaci da Ahmad Abba ya gabatar, ya halarci gasar tseren gudun yada kanin wani da ta gudana birnin Legas.Karo na hudu kenan da bankin Access da ke Najeriya ke shirya gasar tseren gudun na kilomita 42, wadda ke samun halartar dubban masu tseren gudu daga kasashe da dama.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.