Yadda jihohin Najeriya ke ci gaba kokarin dakile yaduwar cutar HIV

Sauti 10:00
Wasu kwayoyin dakile kaifin cutar HIV.
Wasu kwayoyin dakile kaifin cutar HIV. REUTERS/Baz Ratner

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon ya gudanar da bincike ne kan yadda wasu jihohin tarayyar Najeriya ke ci gaba da kokarin ganin sun dakile yaduwar cuta mai karya garkuwar jiki ta HIV, inda shirin yayi tattaki zuwa Jihar Kano, inda gwamnati ci aiwatar da shirin aurar da zawarawa da kuma 'yan mata.