Al'adun neman aure a zamanin baya da yanzu
Wallafawa ranar:
Sauti 10:28
Shirin Al'adunmu na Gargajiya a wannan makon, yayi waiwaye kan yadda al'adun neman aure suke a zamanin baya da kuma yanzu, da kuma irin tasirin da zamani yayi wajen sauya al'adun gargajiyar da aka saba da su a shekarun baya a yankin kasar Hausa.