Ilimi Hasken Rayuwa

Tasirin kafofin sadarwa na zamani kan siyasar Najeriya

Sauti 10:03
Wayar hannu kirar android.
Wayar hannu kirar android. REUTERS/Robert Galbraith

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa da Bashir Ibrahim Idris ya gabatar, ya yi nazari kan tasirin kafofin sadarwar Internet na zamani da kuma gudunmawarsu kan siyasar Najeriya, musamman wajen tallata 'yan takara a zaben shugaban kasa da ya gudana, a ranar 23 ga watan Fabarairu.