Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Ana samun karuwar masu fama da larurar hawan jini a Najeriya - Rahoto

Sauti 10:09
Na'urar duba lafiyar masu fama da larurar hawan jini.
Na'urar duba lafiyar masu fama da larurar hawan jini. REUTERS/Regis Duvignau
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin Lafiya Jari Ce a wannan makon, yayi nazari kan rahoton binciken da masana lafiya suka gudanar, wanda ya bayyana cewa, ana samun karuwar yawan masu fama da larurar hawan jini a tarayyar Najeriya. A cikin shirin, masana sun bayyana dalilan da ke haddasa karuwar matsalar da kuma hanyoyin maganceta.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.