Bakonmu a Yau

Dakta Garba Abari shugaban hukumar NOA kan kalubalen da aka fuskanta a zabukan Najeriya

Sauti 03:26
Dakta Garba Abari shugaban hukumar wayar da kan jama’a ta Najeriya NOA.
Dakta Garba Abari shugaban hukumar wayar da kan jama’a ta Najeriya NOA. noa.gov.ng

Wasu daga cikin matsalolin da aka fuskanta wajen gudanar da zaben Gwamnoni da Yan Majalisun Jihohi a Najeriya a karshen mako, sun hada da rashin fitowar mutane da kuma amfani da kudade wajen sayen kuri’u.Dokar kasa ta dorawa hukumar wayar da kan jama’a ta NOA alhakin fadakar da jama’a sanin muhimmancin shiga zabe da kuma kaucewa sayar da kuri’un su.Dangane da wannan Bashir Ibrahim Idris ya tuntubi shugaban hukumar, Dakta Garba Abari.