Al'adun Gargajiya

Al'adar bada kyautar Tukwici a kasar Hausa

Sauti 10:01
Wasu makada a kasar Hausa da Sarakuna ke baiwa kyauta, lada ko tukwici bayan yi musu waka.
Wasu makada a kasar Hausa da Sarakuna ke baiwa kyauta, lada ko tukwici bayan yi musu waka. www.britannica.com

Shirin wannan makon ya duba yadda Bahaushe ke aiwatar da a'ladar bada tukwici ko lada, yadda zamani ya shafi wannan kyakkyawar halayya a yankin Hausawa.