Isa ga babban shafi
Najeriya-Lagos

Mahukunta a Lagos sun yi umarnin fara aikin rushe rubabbun gidaje

Tuni dai ma'aikata suka fara aikin rushe gine-ginen da gwamnati ta yi umarni
Tuni dai ma'aikata suka fara aikin rushe gine-ginen da gwamnati ta yi umarni rfihausa/Ahmad Abba
Zubin rubutu: Azima Bashir Aminu
Minti 5

Hukumomin a jihar Lagos sun bada umarnin rusa wasu gidaje da ake ganin na dauke da hadari a jihar nan take, bayan da wani beni dauke da ‘yan makarantan firamare ya hallaka mutane akalla 20 tare da jikkata wasu 40 a makon jiya, a wata anguwa da ke tsakiyar birnin Lagos.To sai dai yayin wannan aikin wani bene ya sake ruftawa da masu aikin rusau din kamar yadda zakuji cikin wannan rahoto da Ahmad Abba ya hada mana.

Talla

Mahukunta a Lagos sun yi umarnin fara aikin rushe rubabbun gidaje

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.