Dandalin Siyasa

Fatan yan Najeriya dangane da sabuwar Majalisa bayan zabe

Wallafawa ranar:

Bayan wata daya da kawo karshen zaben Shugaban kasa da na wasu yan majalisu a Najeriya,hankulan yan kasar da dama ya koma zuwa zauren Majalisa .Haka zalika wasu daga cikin yan majalisun da suka samu goyan bayan jama'a sun sheidawa Bashir Ibrahin Idris a cikin shirin Siyasa fatan su da kuma irinn  rawar da za su iya takawa a Majalisa don kawo sauyi  a siyasar kasar,banda haka wasu sun bayyana damuwa  a kai.

Yan takara a zaben Shugabancin Najeriya
Yan takara a zaben Shugabancin Najeriya Femi Adeshina