Najeriya

Red Cross ta koya wa 'yan jarida aikin jin-kai

Lokacin da ake koyar da 'yan jaridar yadda ake bayar da taimakon farko ga jama'a kafin zuwa asibiti
Lokacin da ake koyar da 'yan jaridar yadda ake bayar da taimakon farko ga jama'a kafin zuwa asibiti Ahmed Abba

Kungiyar Agaji ta Duniya, Red Cross da hadin-guiwar takwararta ta Najeriya, ta kammala taron bita na kwanaki uku da ta shirya a birnin Lagos, in da ta horas da ma’aikatan yada labarai yadda ake gudanar da aikin jin-kai a jaridance da kuma aikin bada taimakon farko kafin zuwa asibiti wato First Aid. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Ahmed Abba da ya halarci taron.

Talla

Red Cross ta koya wa 'yan jarida aikin jin-kai

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.