Bakonmu a Yau

Alhaji Umar Dembo tsohon ministan man fetur a Najeriya kan kalubalen da fannin mai ke fuskanta

Sauti 03:34
Ginin Kamfanin NNPC a Najeriya
Ginin Kamfanin NNPC a Najeriya RFI

Bisa dukkamu bangaren man fetur a Nigeria na fama da matsaloli daban-daban da mutane da yawa sun gaza sanin gaskiyar lamurra, wanda yasa ake fargabar watakila Gwamnatin kasar ta kara farashin man fetur.Akan wannan muka nemi ji daga bakin tsohon Ministan man fetur a kasar Alhaji Umaru Dembo wai shin me yasa matsalolin bangaren mai a kasar ke neman ya gagari warware wa, Ga dai yadda hirarsa ta kasance tare da Garba Aliyu Zaria.