Najeriya

An yi bikin Easter cikin fargaba a Najeriya

Wasu daga cikin masu bikin Easter a Najeriya
Wasu daga cikin masu bikin Easter a Najeriya independent.ng

Yayinda mabiya addinin Kirista a fadin duniya ke bukukuwan Easter da ke alamta kawo karshen azumin kwanaki 40 na martaba mutuwar Yesu Kiristi, a jihohin Borno da Yobe na Najeriya, an gudanar da bikin ne cikin zullumi da fargaba, abinda ya hana wasu zuwa gida a kauyukansu kamar yadda su ka saba duk da hutun da gwamnatin tarayyar ta bayar. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton da wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya aiko mana daga Maiduguri. 

Talla

An yi bikin Easter cikin fargaba a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.