Najeriya

Direba cikin maye ya murkushe masu bikin Easter a Gombe

Wani hatsarin mota a Najeriya
Wani hatsarin mota a Najeriya Saulawa

Bukukuwan Easter sun rikide zuwa makoki a jihar Gomben Najeriya, bayan wani direba da ake zargi cikin maye, ya afka wa jerin-gwanon yaran Boys Brigade da ke bukin na Easter, in da ya murkushe 6 daga cikin su har lahira. Tuni jama'ar gari suka kashe direban bayan lakada masa duka. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Shehu Saulawa.

Talla

Direba cikin maye ya murkushe masu bikin Easter a Gombe

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.