Bakonmu a Yau

An cafke ma'aikatan filin jirgin saman Lagos saboda fataucin miyagun kwayoyinsa

Sauti 03:37
Jami'an hukumar yaki da sha ko fataucin miyagun kwayoyi NDLEA a Nigeria
Jami'an hukumar yaki da sha ko fataucin miyagun kwayoyi NDLEA a Nigeria NDLEA

Wasu bayanai a Najeriya sun tabbatar da cewa jami'an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA na tsare da wasu ma'aikatan filin jiragen sama saboda makala wa kayan fasinjoji muggan kwayoyi da aka haramta, daga baya su yi masu cinnen.A kan haka Garba Aliyu Zaria ya zanta da Keftin Mohammed Joji shugaban Kamfanonin jiragen sama a Nigeria dangane da wannan matsala.