Najeriya

Masarautar Kano za ta hukunta masu sakacin kula da 'ya'yansu

Wasu Almajirai a lokacin da suke bara a saman tituna a yankin arewacin Najeriya
Wasu Almajirai a lokacin da suke bara a saman tituna a yankin arewacin Najeriya Arewa aid

Ganin yadda matsalar almajiranci ke ci gaba da ciwa mutane tuwo a kwarya a yankin Arewacin Najeriya, Mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na biyu ya ce, fadarsa na shirya wata doka da za a gabatar wa gwamnati domin amincewa da ita kan yadda za a hukunta iyayen da suka bar 'ya'yansu na gararamba akan tituna da sunan almajiranci. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton wakilinmu, Abubakar Abdulkadir Dangambo daga jihar Kano.

Talla

Masarautar Kano za ta hukunta masu sakacin kula da 'ya'yansu

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI