Najeriya

Jami'an tsaron Najeriya na fuskantar kalubale a yankin arewa maso gabashin kasar

Wasu dakarun sojin Najeriya, yayin sintiri akan hanyar Konduga zuwa a jihar Borno cikin shekarar 2016.
Wasu dakarun sojin Najeriya, yayin sintiri akan hanyar Konduga zuwa a jihar Borno cikin shekarar 2016. REUTERS

Cimma nasarar kyautata yanayin tsaro na fuskantar koma baya a yankin Arewa maso gabashin Najeriya, musamman jihohin Borno da Yobe, inda Sojojin Najeriya ke fafatawa a yankuna dabam-dabam, da bangarorin mayakan Boko Haram da ke zafafa hare-haren da su ke kaiwa a wannan lokacin.Sabon kalubalen na fuskantar gwamnatin Najeriya ne duk da cewa a baya, ta samu nasarar dakile karfin mayakan na Boko Haram.Wakilinmu na Maiduguri a Najeriya, Bilyaminu Yusuf ya yi nazari kan halin da ake ciki, kuma ga rahoton da ya hada mana.

Talla

Inganta tsaro na fuskantar kalubale a yankin arewa maso gabashin Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.