Isa ga babban shafi
Najeriya

Jami'an tsaro sun matsawa 'yan kasuwa da karbar na goro

Jami'an tsaron Najeriya.
Jami'an tsaron Najeriya. Reuters
Zubin rubutu: Nura Ado Suleiman
Minti 4

Karbar na goro ko cin hanci da wasu jami'an tsaro ke yi akan tituna musamman daga masu kasuwancin hatsi, kan taka muhimmiyar rawa wurin tashin farashin kayan abinci.Kan wannan matsala wakilinmu Ahmad Alhassan ya yi nazari kuma ya aiko mana da rahoto akai daga Yola.

Talla

Jami'an tsaro sun matsawa 'yan kasuwa da karbar na goroJami'an tsaro sun matsawa 'yan kasuwa da karbar na goro

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.