Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Janar Idris Bello Dambazau kan barazanar 'yan bindiga a arewacin Najeriya

Sauti 03:28
Wasu daga cikin 'yan gudun hijira da suka tserewa muhallansu a wasu kauyukan jihar Zamfara 10.
Wasu daga cikin 'yan gudun hijira da suka tserewa muhallansu a wasu kauyukan jihar Zamfara 10. RFIHAUSA
Da: Nura Ado Suleiman

Ganin yadda matsalar tsaro ke kara ta’azzara a Yankin Arewacin Najeriya musamman Yadda Yan bindiga ke kasha mutane da kuma garkuwa da su domin karbar fansa,ya sa Gwamnonin Arewacin Najeriya kai korafin su fadar shugaban kasa domin daukar matakan gaggawa.Gwamnonin sun shaidawa shugaban kasa Muhammadu Buhari cewar rashin daukar kwararan matakai na iya baiwa wadanan Yan bindiga lasisin zama kungiyar Yan ta’adda.Bashir Ibrahim Idris ya zanta da masanin harkar tsaro Janar Idris Bello Dambazau kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.