Najeriya

Ahmed Lawan ya lashe zaben shugabancin majalisar dattawa

Sabon shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Ahmed Lawan.
Sabon shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Ahmed Lawan. premiumtimesng

An zabi sanata Ahmed Lawal daga jihar Borno a matsayin sabon shugaban majalisar dattawan Najeriya.Ahmed Lawal ya kada abokin takararsa Sanata Ali Ndume, bayan samun kuri'u 79 daga cikin kuri'u 107 da 'yan majalisun su ka kada.Wakilinmu daga Abuja, Muhd Kabiru Yusuf ya aiko mana da rahoto akai.

Talla

Ahmed Lawan ya lashe zaben shugabancin majalisar dattawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.