Ilimi Hasken Rayuwa

Binciken masana kan barazanar harkar noma a Najeriya kashi na 2

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa cigaba ne kan na makon da ya gabata da Bashir Ibrahim Idris, wanda ya tattauna kan yunkurin gwamnatin Najeriya na kawar da wasu sinadarai da ke barazana ga harkar noman rani a jihar Kano.

Sinadaran kanwa da gishiri na haifar da cikas ga harkar noman rani a Najeriya.
Sinadaran kanwa da gishiri na haifar da cikas ga harkar noman rani a Najeriya. REUTERS/Joe Brock