Najeriya

'Yan bindiga sama da 200 sun mika makamansu a Zamfara

Hare-haren 'yan bindiga sun hallaka mutane da dama a Zamfara d
Hare-haren 'yan bindiga sun hallaka mutane da dama a Zamfara d Information Nigeria

Akalla 'yan bindiga 216 sun ajiye makamansu a jihar Zamfara da ke Najeriya a wani yunkurin kawo karshen kashe- kashen da ake samu a jihar. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton da wakilinmu Faruk Muhammad Yabo ya aiko mana.

Talla

'Yan bindiga sama da 200 sun mika makamansu a Zamfara

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.