Najeriya

Gwamnonin Najeriya sun ki amincewa da shirin Rugar Fulani

Masharhanta sun ce shirin samar da Rugar Fulani a  Najeriya zai magance rikicin manoma da makiyaya
Masharhanta sun ce shirin samar da Rugar Fulani a Najeriya zai magance rikicin manoma da makiyaya Reuters

Shirin gwamnatin tarayyar Najeriya na samar da filayen kiwo ga Fulani na ci gaba da haifar da kace-kuce a kasar, in da gwamnonin jihohin yankin kudu maso kudu da na kudu maso yamma suka yi fatali da shirin na Ruga, yayinda suka bayyana shirin da wani yunkuri na taimaka wa wata kabila da kudaden talakawa. Kuna iya latsa hoton labarin don sauraren cikakken rahoton Muhammad Kabir Yusuf. 

Talla

Gwamnonin Najeriya sun ki amincewa da shirin Rugar Fulani

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.