Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Abbati Bako kan matsin lambar da Buhari yake sha dangane da nada sabbin ministoci

Sauti 03:54
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. AFP
Da: Nura Ado Suleiman

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya shaidawa shugabannin Majalisun dokokin kasar cewa yana fuskantar matsanancin matsin lamba dangane da shirin nada Majalisar ministocinsa.Buhari yace a wa’adi na farko Jam’iyya da kuma wasu mutane suka gabatar masa da sunayen ministocin, amma yanzu wadanda ya sani zai nada.Bashir Ibrahim Idris ya zanta da Dr Abbati Bako masanin siyasa a Najeriya, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.