Najeriya

Wasu jihohin Najeriya sun sake rungumar noman Auduga

Wasu manoman auduga a nahiyar Afrika.
Wasu manoman auduga a nahiyar Afrika. REUTERS/Luc Gnago3

Babban abinda ke ci gaba da sosa rayukan mahukunta a tarayyar Najeriya bai fi yadda tattalin arzikin kasar ke tafiyar hawainiya ba, duk da matakan ingantashi da suke yi.Hakan yasa a wani mataki na lalubo wata hanyar ciyar da kasar gaba, gwamnatocin jihohin kasar sun rungumi Noman Auduga da zimmar farfado da masakun da tuni suka yi doguwar sumaWakilinmu El-Yakub Usman Dabai yana dauke da Karin bayani a cikin rahoton da ya aiko muna daga Birnin Kebbi

Talla

Wasu jihohin Najeriya sun sake rungumar noman Auduga

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.