Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sakataren kungiyar Miyatti Allah kan kisan 'yar shugaban kungiyar Yarbawa ta Afenifere

Sauti 03:37
Mataimakin shugaban Najeriya farfesa Yemi Osinbajo yayin jajanta mutuwar Funke Olakunrin, 'yar shugaban Afenifere, Pa Reuben Fasoranti.
Mataimakin shugaban Najeriya farfesa Yemi Osinbajo yayin jajanta mutuwar Funke Olakunrin, 'yar shugaban Afenifere, Pa Reuben Fasoranti. Vanguard News
Da: Nura Ado Suleiman

Kungiyar Fulani makiyaya ta Miyatti Allah ta nesanta kanta da kashe ‘yar daya daga cikin shugabannin Yarbawan da aka yi, wanda ya haifar da suka daga sassa daban daban na kasar.A ranar Juma’a yan bindiga suka bude wuta kan motar Funke Olakunrin, ‘ya ga Pa Reuben Fasorantin shugaban kungiyar Afenifere mai kare muradun Yarbawa zalla a Najeriya, yayin da take kan hanyar zuwa Legas daga Akure.Kan lamarin ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Sakataren kungiyar ta Miyatti Allah Baba Usman.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.