Ilimi Hasken Rayuwa

Gwamnatin jihar Yobe a Najeriya ta ayyana dokar ta - baci kan ilimi

Sauti 10:14
Takardun daukar darasin yara
Takardun daukar darasin yara @Oudom HENG

A cikin wannan shirin na n'Ilimi Hasken Rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris, za ku ji yadda gwamnatin jihar Yobe a Najeriya ta yunkuro don habaka ilimi, inda har ta ayyana dokar ta - baci kan harkar samar da shi A yi sauraro lafiya.