Al'adun Gargajiya

Najeriya: Al'adar sanya raguna karo tsakanin kabilar Yarbawa

Sauti 10:22
Yadda wasu raguna ke gwabza fada.
Yadda wasu raguna ke gwabza fada. YouTube

Shirin Al'adunmu na Gargajiya a wannan karon yayi tattaki ne zuwa birnin Legas da ke kudancin Najeriya don nazari kan al'adar sanya raguna karo a matsayin wasan da ake samun kudade.