Najeriya

Najeriya: Al'amarin makiyaya ya zama maudu'in tafka muhawara

Wani filin kiwo a yankin jihar Kaduna da ke Najeriya.
Wani filin kiwo a yankin jihar Kaduna da ke Najeriya. STEFAN HEUNIS/AFP/Getty Images

Kungiyar dattawan arewa da gamayyar kungiyoyin matasan yankin a tarayyar Nageriya, sun ce mutukar gwamnatin kasar bata dauki matakan gaggawa ba wajen kawo karshen barazanar da makiyaya ke fuskanta a kudancin kasar, to fa za su shawarci dukkanin makiyayan su koma gida arewa.Dukkanin kugiyoyin biyu sun gana da kungiyar gwamnnonin arewacin Najeriyar kafin sake zama tsakaninsu, wanda bayansa suka cimma matsayar.Wakilinmu daga Abuja Muhammad Sani Abubakar ya aiko mana da rahoto kan al’amarin.

Talla

Najeriya: Al'amarin makiyaya ya zama maudu'in tafka muhawara

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.