Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

kwastam ta kama dimbim kwayoyin tramol a Najeriya

Sauti 03:50
Abba Kura, kwantorolan kwastam, Apapa Port
Abba Kura, kwantorolan kwastam, Apapa Port RFI-Hausa
Da: Michael Kuduson
Minti 5

Rundunar kwastam a tashar jiragen ruwan Apapa da ke Lagos, ta kama wasu mutane da ke amfani da motar daukar marasa lafiya wato Ambulance, domin fitar da kwayoyin Tramol da aka shiga da su a Najeriya cikin wata babbar kwantena da aka kiyasta cewa kudinsa ya kai Naira milyan 59.Babban Comptroller tashar jiragen ruwan Apapa Muahmmad Abba Kura, ya yi wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal karin bayani.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.