Najeriya

Rahoton musamman kan cika shakaru 10 da rikicin Boko Haram kashi (2)

Wasu 'yan gudun hijira da rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu a birnin Maiduguri na jihar Borno da ke Najeriya.
Wasu 'yan gudun hijira da rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu a birnin Maiduguri na jihar Borno da ke Najeriya. AFP/STRINGER

A Wannan makon ne ake cika shekaru 10 da fara rikicin book haram a Najeriya, yakin da yayi sanadiyar rasa duban rayukan jama’a daga soji zuwa Yan Sanda da fareren hula da dalibai da ma’aikatan agaji da suma mayakan kungiyar, yayin da dubban mutane suka zama Yan gudun hijira a sassan Najeriya, wasu ma suka bar kasar domin samun mafaka a kasashen makota.kamar yadda muka muku alkawari, zamu kawo muku jerin rahotanni kan rikicin da matsalolin da ya haifarwa Najeriya da Nijar da Kamaru da Chadi, Bashir Ibrahim Idris ya duba mana yadda rikicin ya fara a Najeriya, kuma ga rahotan da ya hada mana.Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton.

Talla

Rahoton musamman kan cika shakaru 10 da rikicin Boko Haram kashi (2)

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.