Najeriya

Rahoton musamman kan cika shakaru 10 da rikicin Boko Haram kashi (3)

Wasu daga cikin 'yan matan Chibok da Boko Haram ta sace a shekarar 2014
Wasu daga cikin 'yan matan Chibok da Boko Haram ta sace a shekarar 2014 AFP

Sace 'yan matan Chibok 276 a cikin watan Afrilun shekarar 2014 a jihar Bornon Najeriya, na daya daga cikin manyan abubuwan da suka fi daukar hankulan kasashen duniya a rikicin Boko Haram, yayinda gwamnatin kasar ta wancan lokacin karkashin Goodluck Jonathan, ta bukaci taimakon manyan kasashen duniya don ceto 'yan matan na Chibok. A ci gaba da kawo muku rahotanni kan cika shekaru 10 da barkewar rikicin Boko Haram, Bashir Ibrahim Idris ya hada mana rahoton musamman game da sace daliban. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton.

Talla

Rahoton musamman kan cika shakaru 10 da rikicin Boko Haram kashi (3)

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.