Isa ga babban shafi
Boko Haram

Rahoton musamman kan cika shakaru 10 da rikicin Boko Haram kashi (4)

Jagoran kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau.
Jagoran kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau. AFP PHOTO / BOKO HARAM
Zubin rubutu: Nura Ado Suleiman | Bashir Ibrahim Idris | Ibrahim Malam Tchillo
Minti 4

A ci gaba da jerin rahotannin da muke kawo muku kan rikicin kungiyar book haram wanda a wannan mako ke cika shekaru 10 da farawa, yau za muje Jamhuriyar Nijar, daya daga cikin kasashe 4 da rikicin ya shafa, ya kuma haifar da rasa dimbin rayukan fararen hula da soji da kuma sace mutane, cikin su harda mata.Ibrahim Malam Tchillo ya duba mana yadda rikicin ya fara a Nijar, kuma ga rahotan da ya hada mana.Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton.

Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.