Najeriya

Rahoton musamman kan cika shakaru 10 da rikicin Boko Haram kashi (5)

Wasu daga cikin 'yan matan makarantar sakandaren Chibok da mayakan Boko Haram suka sace a shekarar 2014.
Wasu daga cikin 'yan matan makarantar sakandaren Chibok da mayakan Boko Haram suka sace a shekarar 2014. REUTERS

A Cigaba da jerin rahotannin da muke kawo muku na cika shekaru 10 da rikicin Boko Haram, yau mun waiwayi matsayin wani masanin harkar tsaro Nuhu AbdulHameed kan yadda yake kallon dalilan da suka haifar da wannan matsala a wancan lokaci. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren fashin bakin masanin sha'anin tsaro Nuhu AbdulHameed.

Talla

Rahoton musamman kan cika shakaru 10 da rikicin Boko Haram kashi (5)

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.