Boko Haram

Rahoton musamman kan cika shakaru 10 da rikicin Boko Haram kashi (7)

Babban Hafson sojojin Najeriya,Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai
Babban Hafson sojojin Najeriya,Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai Pulse.ng

A ci gaba da  kawo muku jerin rahotanni da hirarraki kan cika shekaru 10 da barkewar rikicin Boko Haram, a wannan karon mun waiwayi hirar da muka yi da  shugaban rundunar sojin Najeriya, Laftanar Janar Yusuf Tukur Buratai a birnin Maiduguri na jihar Borno a karshen shekarar da ta gabata, inda ya bayyana irin ayyukan da sojojin kasar ke yi na kakkabe 'ya'yan kungiyar. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakkiyar hirar.

Talla

Laftanal Janar Yusuf Tukur Burutai babban hafson sojin Najeriya kan cika shekaru 10 da fara yakin boko haram

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.