Boko Haram

Rahoton musamman kan cika shakaru 10 da rikicin Boko Haram kashi (8)

Rikicin Boko Haram ya gurgunta tattalin arzikin jama'a da dama a yankin arewa maso gabashin Najeriya
Rikicin Boko Haram ya gurgunta tattalin arzikin jama'a da dama a yankin arewa maso gabashin Najeriya Stringer/AFP

A ci gaba da kawo muku jerin rahotanni da hirarraki kan cika shekaru 10 da barkewar rikicin Boko Haram, a wannan karo, mun duba yadda rikicin ya talauta kananan ‘yan kasuwa da manoma a kauyukan jihar Borno da ke Najeriya, lamarin da ya tilasta wa wasu daga cikin ‘yan kasuwan balaguro zuwa kudancin kasar domin neman aiki. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakkiyar hirar da muka yi da wani bawan-Allah da rikicin ya yi sanadiyar talaucewarsa, abinda ya sa ya yi balaguro zuwa Lagos domin neman aiki.

Talla

Rahoton musamman kan cika shakaru 10 da rikicin Boko Haram kashi (8)

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.