Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Muntaka Usman game da zargin ICPC kan 'yan Majalisun Najeriya na rashin gudanar da ayyukan mazabu

Sauti 02:48
A cewar kungiyar ta ICPC al'umma basu amfana da kashi 10 cikin 100 na kudaden da aka warewa ayyukan mazabun a Najeriya ba
A cewar kungiyar ta ICPC al'umma basu amfana da kashi 10 cikin 100 na kudaden da aka warewa ayyukan mazabun a Najeriya ba rfhausa
Da: Azima Bashir Aminu

A Najeriya, Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa ICPC, ta bayyana cewa daga shekara ta 2000 zuwa yanzu an kashe kudin da kai Naira Triliyon biyu wajen bai wa ‘yan siyasa don ayyukan raya mazabunsu, amma kuma ayyukan ba su kama kara sun karya ba yanzu haka.Saboda haka ne ma Hukumar ta ICPC ke shirye domin kwato irin wadannan kudade da aka salwantar. Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Farfesa Muntaka Usman masanin tattalin arziki kuma malami dake Jamiar Ahmadu Bello dake Zaria ko kwato wadannan kudade zai taimakawa tattalin arzikin kasar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.