Al'adun Gargajiya

Bukin nadin sarkin Shuwa|Arab na jahar Lagos

Wallafawa ranar:

Shirin al'adu na wannan mako tare da Mohaman Salissou Hamissou, ya yada zanzo ne jahar Lagos da ke Kudu maso Yamman tarayyar Najeriya, inda al'ummar yankin arewacin kasar da ke zaune a jahar suke ci gaba da martaba jagoranci irin na gargajiya, matakin da yakai ga shehun Bornon nadin sabon sarkin kabilar Shuwa Arab na garin Lagos.

Bukin nadin sarkin Shuwa Arab na jahar Lagos
Bukin nadin sarkin Shuwa Arab na jahar Lagos RFI-Hausa