Kotu a Najeriya ta baiwa EFCC damar ci gaba da tsare surukin Atiku
Wallafawa ranar:
Wata kotu a birnin Lagos da ke Najeriya, ta bai wa hukumar yaki da rashawa EFCC damar ci gaba da tsare suruki kuma lauyan dan takarar jam’iyyar PDP a zaben da ya gabata Atiku Abubakar, wanda ake zargi da kashe milyoyin kudade ba a kan ka’ida ba.To sai dai Umar Sani, daya daga cikin makusantan Atiku Abubakar, na kallon zargin a matsayin siyasa.
Talla
Ku latsa don sauraron martanin Umar Sani wani makusanci ga Atiku Abubakar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu