Isa ga babban shafi
Najeriya

Halin da ake ciki kan matsalar tsaro a arewacin Najeriya

Babbar hanyar dake sada birnin Abuja da Kaduna.
Babbar hanyar dake sada birnin Abuja da Kaduna. The Guardian Nigeria
Zubin rubutu: Nura Ado Suleiman
1 min

Duk da ikirarin kokari da gwamnatoci a Arewacin Najeriya ke cewa suna yi don kawo karshen matsalar satar mutane da kuma karbar kudin fansa, har yanzu ana samun rahotannin dauki dai-dai da ake yi a yankin.A jihar Kaduna, matsalar satar mutanen, ta sa kungiyar Kristoci CAN, yin kira da a dauki matakin magance matsalar, sai dai shugabannin Musulmi sun bayyana rashin amincewarsu da abubuwan dake kunshe a sanarwar, kamar yadda za ku ji a wannan rahoto da wakilinmu Aminu Sani Sado ya aiko mana.

Talla

Halin da ake ciki kan matsalar tsaro a arewacin Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.