Isa ga babban shafi
Najeriya

'Yan bindiga sun kashe mahalarta bikin aure a Sokoto

'Yan bindiga sun kashe mahalarta bikin aure a jihar Sokoto ta Najeriya
'Yan bindiga sun kashe mahalarta bikin aure a jihar Sokoto ta Najeriya Jakarta Globe
Zubin rubutu: Abdurrahman Gambo Ahmad
1 min

Wasu 'yan bindiga sun kai hari a wurin wani bikin aure tare da kashe akalla mutane 6, yayinda wasu da dama kuma suka jikkata. Gwamnan jihar Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana maharan a matsayin 'yan bindigan da aka fatattaka daga jihar Zamfara. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton wakilinmu Faruk Yabo. 

Talla

Rahoto kan kashe mahalarta bikin aure a Sokoto

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.